Taron kara wa juna sani na kasa da kasa kan rayuwar marigayi Imam Khomeini ya gudana ne a hubbarensa da ke birnin Tehran, tare da halartar Sayyid Ahmad Khomeini, da kuma mataimakin shugaban kasa gami da baki da suka hada da jakadan kasar Syria a Iran da sauran manyan baki.