IQNA

Rauhani: Sabuwar Shawarar Amurka Ta Yi Hannun Riga Da Kudirin Yarjejeniyar...

Tehran (IQNA) Rauhani ya bayyana cewa, ya kamata kasashe mambobi a kwamitin tsaro  su yi aiki da kudiri mai lamba 2231 wanda ya wajabta cire wa Iran takunkumin...

Amnesty Int. Ta Bukaci Saudiyya da Ta Saki Wani Babban Kusa Na Kungiyar...

Tehran (IQNA) kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International ta bukaci mahukuntan Saudiyya da su saki Muhammad Khidri.

Trump Ya Sanar Da Cimma Yarjejeniyar Kulla Alaka Tsakanin UAE Da Isra'ila

Tehran (IQNA) Donald Trump ya sanar da cimma wata yarjejeniya ta kulla huladr diflomatsiyya tsakanin Isra’ila da kuma kasar UAE.

Tilawar Sheikh Mustafa Isma’il Tare ad Halartar Shugaban Kasar Masar Na...

Tehran (IQNA) Sheikh Mustafa Isma’ila ya gabatar da wani karatun kur’ani tare da halartar shugaban kasar Masar na lokacin.
Labarai Na Musamman
China Ta Bayar Da Tallafi Ga Al’ummar Saliyo

China Ta Bayar Da Tallafi Ga Al’ummar Saliyo

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar China ta bayar da tallafin rage radadin cutar corona ga al’ummar kasar Saliyo.
12 Aug 2020, 22:43
Ilhan Omar Ta Yi Nasarar Lashe Zaben Fitar Da Gwani Na Democrat

Ilhan Omar Ta Yi Nasarar Lashe Zaben Fitar Da Gwani Na Democrat

Tehran (IQNA) ‘Yar majalisar wakilan Amurka musulma Ilhan Omar ta yi nasarar lashe zaben fitar da gwani na jam’iyyarta a jihar Minneasota a zaben ‘yan...
12 Aug 2020, 22:46
An Yanke Hukuncin Kisa A Najeriya Kan wani Mawaki Saboda Zargin Tozarta Matsayin Ma’aiki (SAW)

An Yanke Hukuncin Kisa A Najeriya Kan wani Mawaki Saboda Zargin Tozarta Matsayin Ma’aiki (SAW)

Tehran (IQNA) wata kotun addini ta yanke hukuncin kisa a kan wani mawaki bisa zarginsa da tozarta matsayin ma’aiki (SAW).
11 Aug 2020, 22:44
Kungiyar Kare Hakkokin Musulmi A Najeriya Ta Karyata Zargin Karbar Kudi Daga Boko Haram

Kungiyar Kare Hakkokin Musulmi A Najeriya Ta Karyata Zargin Karbar Kudi Daga Boko Haram

Tehran (IQNA) kungiyar kare hakkokin musulmi a Najeriya ta karyata zargin cewa tana karbar kudi daga kungiyar Boko Haram.
11 Aug 2020, 22:50
Tilawar Mamhud Anwar Shuhat Daga Surat Quraish

Tilawar Mamhud Anwar Shuhat Daga Surat Quraish

Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Muhammad Anwar makarancin kur'ani ne daga Masar da ya karanta surat Quraish da kyakkyawan sautinsa.
10 Aug 2020, 22:31
Za A Bude Masallatai Dubu 4 Da Suka Cika Sharudda

Za A Bude Masallatai Dubu 4 Da Suka Cika Sharudda

Tehran (IQNA) Aljeriya ta sanar da cewa, gwamnatin ta bayar da marnin bude wasu daga cikin masallatan kasar bisa sharudda na kiyaye ka’idojin kiwon lafiya...
10 Aug 2020, 21:04
UNRWA Ta Bayyana Damuwa Kan Halin ‘Yan gudun Hijira Falastinawa A Lebanon

UNRWA Ta Bayyana Damuwa Kan Halin ‘Yan gudun Hijira Falastinawa A Lebanon

Tehran (IQNA) hukumar kula da Falastinawa ta majalisar dinkin duniya ta UNRWA ta nuna damuwa kan halin da Falastinawa ‘yan gudun hijira za su iya shiga...
09 Aug 2020, 22:54
Paparoma Ya Bayar Da Tallafin Kudi EURO Dubu 250 Ga Al'ummar Lebanon

Paparoma Ya Bayar Da Tallafin Kudi EURO Dubu 250 Ga Al'ummar Lebanon

Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da tallafin kudade har yuro dubu 250 a matsayin gudunmawa ga al'ummar Lebanon
10 Aug 2020, 20:26
An Gudanar Da Tarukan Ghadir A Jami’ar Almustafa A Kasar Afirka Ta Kudu

An Gudanar Da Tarukan Ghadir A Jami’ar Almustafa A Kasar Afirka Ta Kudu

Tehran (IQNA) an gudanar ad tarukan idin Ghadira  jami’ar Almustafa a kasar Afirka ta kudu.
09 Aug 2020, 22:56
An Gudanar Taron Ghadir A Hubbaren Imam Ali A Najaf

An Gudanar Taron Ghadir A Hubbaren Imam Ali A Najaf

Tehran (IQNA) an gudanar da taron tunawa da zagayowar idin ghadir a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin najaf na Iraki.
08 Aug 2020, 20:54
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allawadai Da Hare-Haren Saudiyya A Lardin Jauf Na Kasar Yemen

Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allawadai Da Hare-Haren Saudiyya A Lardin Jauf Na Kasar Yemen

Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da munanan hare-haren da jiragen yakin kasar Saudiyya suka kaddamar a Yemen.
08 Aug 2020, 20:44
Sayyid Hassan Nasrullah Zai Gabatar Da Wani Jawabi

Sayyid Hassan Nasrullah Zai Gabatar Da Wani Jawabi

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanonzai gabatar da wani jawabi dangane da halin da ake ciki a kasar da yankin.
07 Aug 2020, 16:34
Kayan Taimako Na Iran Sun Isa Kasar Lebanon

Kayan Taimako Na Iran Sun Isa Kasar Lebanon

Tehran (IQNA) babban jirgin daukar kayayyaki na uku na kasar Iran ya isa birnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon dauke da kayan agaji zuwa ga al’ummar...
07 Aug 2020, 22:24
Sayyid Nasrullah hatsarin Beirut Lamari Ne Da Ya Shafi 'yan Adamka

Sayyid Nasrullah hatsarin Beirut Lamari Ne Da Ya Shafi 'yan Adamka

Tehran (IQNA) Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ya bayyana hatsarin da ya faru a tashar jirgin ruwa ta Beirut da cewa; Wani babban ibtila'i ne da...
08 Aug 2020, 20:36
Hoto - Fim