Tehran (IQNA) an gudanar da taron kara wa juna sani kan rayuwar marigayi Imam Khomeini a daidai lokacin shekaru 32 da rasuwarsa
Lambar Labari: 3485982 Ranar Watsawa : 2021/06/04
An fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa mai taken shiriyar kur’ani a kasar Sudan.
Lambar Labari: 3484402 Ranar Watsawa : 2020/01/10
Bangaren kasa da kasa, yau ne aka bude taron kasa da kasa na shekara-shekara kan sahihiyar fahimtar kur'ani a karo na shida, wanda yake gudana a jami'ar Musulunci ta birnin Kusantina a kasar Algeria.
Lambar Labari: 3481003 Ranar Watsawa : 2016/12/04