iqna

IQNA

indonesia
IQNA - Shugaban kasar Indonesiya ya aza harsashin ginin masallacin farko a Nusantara, sabon babban birnin kasar, ya kuma bayyana fatansa cewa wannan masallacin zai kasance abin koyi ga sauran masallatai na duniya, kuma zai baje kolin abubuwan da ba a taba gani ba na kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3490500    Ranar Watsawa : 2024/01/19

Jakarta (IQNA) Yawan kasancewar 'yan gudun hijirar Rohingya a Indonesia ya sa jama'a suna mayar da martani ga wannan batu.
Lambar Labari: 3490413    Ranar Watsawa : 2024/01/03

Tehran (IQNA) A daren jiya 24 ga watan Oktoba ne aka kammala gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 62 a kasar Malaysia, bayan shafe kwanaki 6 ana jira, inda aka gabatar da wadanda suka yi nasara a bangaren maza da mata a Kuala Lumpur, babban birnin kasar nan.
Lambar Labari: 3488068    Ranar Watsawa : 2022/10/25

Tehran (IQNA) A wata mai zuwa ne za a bude wani masallaci da aka yi amfani da fasahar gine-ginen masallacin "Sheikh Zayed" na Abu Dhabi a kasar Indonesia, wanda zai dauki mutane 10,000.
Lambar Labari: 3487990    Ranar Watsawa : 2022/10/11

Tehran (IQNA) an gudanar da saukar kur’ani mafi girma ta hanyar yanar gizo a Indonesia wanda jihar Jawa ta dauki nauyinsa.
Lambar Labari: 3484842    Ranar Watsawa : 2020/05/27

Tehran (IQNA) duk da barazanazar corona da ta kashe mutane 87 a Indonesia an gudanar da sallar Juma’a.
Lambar Labari: 3484667    Ranar Watsawa : 2020/03/29

Bangaren kasa da kasa, za a bude wani dakin ajiye kayan tarihin manzon Allah da addinin mulsunci a kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3484146    Ranar Watsawa : 2019/10/12

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Indonesia ta mayar wa Australia da martani kan amincewa da Quds ta yamma a matsayin fadar mulkin Isra’ila.
Lambar Labari: 3483236    Ranar Watsawa : 2018/12/20

Bangaren kasa da kasa, sakamakon girgizar kasa da tsunami da aka samu a tsibirin Sulawusi na Indonesia, mutane da dama sun rasa rayukansu, da kuma asarori masu tarin yawa.
Lambar Labari: 3483032    Ranar Watsawa : 2018/10/08

Girgizan kasa mai karfin ma'aunin Richter 7.5 ta aukawa garin Sulawesi na bakin teku a kasar Indonasia a jiya Jumma'a wanda ya haddasa igiyar ruwa mai karfi wacce kuma ta fadawa garin ta kuma kashe kimani mutane dari hudu ya zuwa yanzu.
Lambar Labari: 3483020    Ranar Watsawa : 2018/09/29

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Indonesia ta hana yahudawan sahyuniya shiga cikin kasarta sakamakon kisan kiyashin da Isra’ila take yi wa Palastinawa.
Lambar Labari: 3482686    Ranar Watsawa : 2018/05/23

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta kasa da kasa a birnin Jakarta fadar mulkin kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3482491    Ranar Watsawa : 2018/03/20

Bangaren kasa da kasa, reshen jamiar Azhara kasar Indonesia ya shirya zaman taro na kara wa juna sani kan muhimamn hanyoyin bunkasa ci gaban addinin muslunci.
Lambar Labari: 3482126    Ranar Watsawa : 2017/11/22

Bangaren kasa da kasa, Bayik Mariyah matar da tafi dukkanin mhajjatan bana yawan shekaru ta isa birnin Jidda daga kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3481837    Ranar Watsawa : 2017/08/27

Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a watsa wani shiri dangane da ayyukan da jamhuriyar muslunci ta Iran take gudanarwa a bangaren kur'ani a kasar Afirka ta kudu a tashar Rasad.
Lambar Labari: 3481782    Ranar Watsawa : 2017/08/09

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zama a kan mahangar Imam Khomeinidangane da adalcin zamankewa.
Lambar Labari: 3481567    Ranar Watsawa : 2017/05/31

Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka bude babban baje kolin tufafin mata na musulunci a kasar Indonesia tare da halartar kamfanoni na kasashen ketare.
Lambar Labari: 3481484    Ranar Watsawa : 2017/05/05

Bangaren kasa da kasa, Ja'afar Abdulrahman fitaccen makarancin kur'ani mai tsarki ya rasu rasu yana cikin karatun surat mulk.
Lambar Labari: 3481447    Ranar Watsawa : 2017/04/28

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen kasar Faransa Jean-Marc Ayrault ya bayyana cewa, babu wata alaka a tsakanin addinin musulunci da ta'addanci.
Lambar Labari: 3481273    Ranar Watsawa : 2017/03/01

Tare Da Halartar Ayatollah Araki Da Tawagar Iran:
Babgaren kasa da kasa, a jibi ne za a fara gudanar da taron hadin kan al'ummar musulmi tare da halartar Ayatollah Araki a kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3480982    Ranar Watsawa : 2016/11/28