iqna

IQNA

gurɓatattu
Tehran (IQNA) Kungiyar musulinci ta duniya ta fitar da sanarwar cewa akwai gurbatattun kur’ani mai tsarki a wasu shafukan yanar gizo da ba a bayyana sunansu ba, ta kuma ce ya kamata malaman musulmi su dage kan wannan lamari.
Lambar Labari: 3488307    Ranar Watsawa : 2022/12/09