iqna

IQNA

juyin juya halin muslunci
A daidai lokacin da Imam ya koma kasarsa a ranar 12 ga watan Bahman 57
Tehran (IQNA) Da misalin karfe 9:00 na safiyar yau ne aka fara gudanar da shirye-shirye na musamman na cikar shekaru 44 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci tare da halartar iyalan shahidai da bangarori daban-daban na al'umma da tsirarun addinai a hubbaren Imam Khumaini (RA).
Lambar Labari: 3488591    Ranar Watsawa : 2023/02/01

Abbas Salimi:
Tehran (IQNA) masanain kur'ani na kasar Iran ya bayyana a taron kur'ani mai tsarki karo na biyar na juyin juya halin Musulunci, yana mai nuni da cewa ma'abota ayarin suna da siffofi guda uku na imani da kur'ani da taimakon kur'ani da zama gwamna, ya ce: Girman juyin juya halin Musulunci ya fi kasancewar wannan ayari yana cikin wasu garuruwa ne kawai da abin da ke damun shi, cewa a yanzu kun shirya a shekara mai zuwa za a samu ayarin kur'ani 14 a yankuna daban-daban na kasar da sunan  Masoom  14 (AS).
Lambar Labari: 3488588    Ranar Watsawa : 2023/01/31

A gobe 22 ga watan Yuni ne  wannan kafar yada labarai ta IQNA za ta gudanar da bikin karrama Abbas Khamehyar tsohon mai ba da shawara kan al'adu na Iran a kasar Lebanon kuma mataimakin al'adu da zamantakewa na jami'ar Qum .
Lambar Labari: 3487447    Ranar Watsawa : 2022/06/21

Tehran (IQNA) Kafofin yada labarai daban-daban na duniya sun mayar da hankali kan bukukuwan zagayowar lokacin juyin Iran a wannan shekara da juyin ya cika shekaru 43.
Lambar Labari: 3486940    Ranar Watsawa : 2022/02/12

Tehran (IQNA) Masu bayyana ra'ayoyinsu kan juyin juya halin kasar Iran daga kasashen ketare.
Lambar Labari: 3486939    Ranar Watsawa : 2022/02/12

Tehran (IQNA) Ana gudanar da bukukuwan cika shekaru 43 da samun nasarar juyin juya halin musulunci a kasar Iran.
Lambar Labari: 3486937    Ranar Watsawa : 2022/02/11

Tehran (IQNA) kakakin kungiyar gwagwarmaya ta Nujba a Iraki ya bayyana juyin juya halin musulunci a Iran a matsayin babban abin da ya dakushen kumajin ‘yan mulkin mallaka masu girman kai.
Lambar Labari: 3486927    Ranar Watsawa : 2022/02/08

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya bayyana fitowar al’umma a zabuka a matsayin abin da yake fayyace makomarta.
Lambar Labari: 3486018    Ranar Watsawa : 2021/06/16

Tehran (IQNA) shugaban mabiya mazhabar Ahlul bait (AS) a Bahrain ya bayyana kafuwar kawancen gwagwarmaya da cewa sakamako ne na juyin Imam Khomeini a Iran.
Lambar Labari: 3485984    Ranar Watsawa : 2021/06/04

Tehran (IQNA) mabiya addinai daban-daban a kasar Iran sun gudanar da bukukuwan nasarar juyin juya halin kasar ta hanyoyi daban-daban.
Lambar Labari: 3485649    Ranar Watsawa : 2021/02/14

Tehran (IQNA) ana gudanar da bukukuwan cikar shekaru 42 da samun nasarar juyin juya halin musulunci a kasar Iran.
Lambar Labari: 3485637    Ranar Watsawa : 2021/02/10

Bangaren kasa da kasa, tun da safiyar yau ne miliyoyin jama’a suka gudanar da bukukuwan cika shekaru 41 da juyin juya hali a Iran.
Lambar Labari: 3484511    Ranar Watsawa : 2020/02/11

A yayin gabatar da jawabi a gaban dimbin jama'a a yau shugaba Rauhani ya jaddada matsayin kasarsa na ci gaba da yin riko da manufofin juyi.
Lambar Labari: 3484510    Ranar Watsawa : 2020/02/11

An gabatar da wani shiri na musamman kan juyin juya halin usulunci na kasar Iran a gidan radiyon kasar Uganda.
Lambar Labari: 3484502    Ranar Watsawa : 2020/02/09

An fara bukukuwan zagayowar kwanaki goma na cika shekara 41 da cin nasara juyin juya halin musulinci a kasar.
Lambar Labari: 3484472    Ranar Watsawa : 2020/02/01

Shugaban kasar Iran din ya bayyana haka ne a lokacin da yake karbar bakuncin takwaransa na kasar Syria, Basshar Assad wanda ya kawo ziyara Iran.
Lambar Labari: 3483406    Ranar Watsawa : 2019/02/26

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da baje kolin hotunan juyin juya halin musulunci a Iran a kasar Afrika ta kudu.
Lambar Labari: 3483388    Ranar Watsawa : 2019/02/20

Bangaren siyasa, shugaban kasar Iran Hojjatol Islam Hassan Rouhani ya gabatar da jawabi a ranar da jamhuriyar muslunci ta Iran  take cika shekaru 40 cur na nasarar juyin juya halin musulunci.
Lambar Labari: 3483363    Ranar Watsawa : 2019/02/11

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tunawa da zagayowar cikar shekaru 40 na samun nasarar juyin juya halin musulunci a Iran a dakin taron DUSIT THANI da ke birnin Manila na kasar Philipines.
Lambar Labari: 3483359    Ranar Watsawa : 2019/02/10

Bangaren kasada kasa, jakadan kasar Iran a kasar Lebanon ya bayyan cewa, makomar juyin juya halin muslunci a fili take.
Lambar Labari: 3483352    Ranar Watsawa : 2019/02/06