IQNA

Har zuwa Nasara Da Izinin Allah

16:28 - January 21, 2024
Lambar Labari: 3490512
IQNA - Al'ummar Yemen da gwamnatin Ansarullah su ma sun yi gagarumin aiki. Aikin da suka yi na tallafa wa mutanen Gaza daidai ne kuma ya cancanci yabo. Wadannan sun shiga muhimman tashoshi na gwamnatin Sahayoniya.

Amurka ta yi barazanar, ba sa tsoron Amurka, duk wanda yaji tsoron Allah tabbas babu abin da zai iya tsorata shia  cikin wannan fadin duniya, kuma wannan shi ne ke gasgata matsayarsu har zuwa nasara da yardar Allah.

Jagoran juyin juya halin muslunci 

16 Janairu 2024

 

 

4194748

 

captcha