iqna

IQNA

imam ali
Arbaeen ya kasance kyakkyawan kwarewa tare da kasancewar mutane miliyan 15. Abin farin ciki ne irin wannan taro ba wai daga kasashen Musulunci kadai ba har ma daga kasashen duniya daban-daban suna zuwa Iraki don ziyartar Imam Hussain (a.s.) da Imam Ali (a.s) kuma ana maraba da kowa, ba wanda ya tambayi daga ina ko me ya sa suka zo nan.
Lambar Labari: 3489783    Ranar Watsawa : 2023/09/08

Bagadaza (IQNA) Sayyid Ammar Al-Hakim shugaban hadakar dakarun gwamnatin kasar Iraki ya dauki Eid Ghadir Khum a matsayin ranar tunawa da daukaka da falalar Imam Ali (a.s) tare da taya al'ummar musulmin duniya murnar wannan rana.
Lambar Labari: 3489433    Ranar Watsawa : 2023/07/07

Najaf (IQNA) Haramin Imam Ali (AS) da ke Najaf Ashraf ya karbi bakuncin dimbin masu ziyara da suka taho daga larduna daban-daban na kasar Iraki da wasu kasashe daban-daban zuwa wannan wuri  mai alfarma da ke kusa da hubbaren Amirul Muminin (AS)  a Eid Ghadir Khum.
Lambar Labari: 3489431    Ranar Watsawa : 2023/07/07

Ma'anar kywawan halaye a cikin kur’ani / 1
Dabi’a ta farko da ta haifar da ‘yan’uwantaka da zubar da jini bayan halittar Adamu (AS) ita ce hassada.
Lambar Labari: 3489223    Ranar Watsawa : 2023/05/29

Tehran (IQNA)  za a gudanar da zaman makoki na zagayowar ranar shahadar Imam Jafar Sadik (AS) karkashin jagorancin cibiyar Musulunci ta Imam Ali (AS) ta kasar Sweden.
Lambar Labari: 3489149    Ranar Watsawa : 2023/05/16

Tehran (IQNA) A daren jiya ne aka fara gudanar da zaman makoki da tattaki a ranakun zagayowar ranar shahadar Amirul Muminina Ali (AS) a Karbala.
Lambar Labari: 3488964    Ranar Watsawa : 2023/04/12

Hoton wani tsohon kur’ani da aka rubuta da hannu wanda aka danganta shi da rubutun hannun Imam Ali (AS) ya fito ga jama’a a baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa karo na biyu a Karbala.
Lambar Labari: 3488673    Ranar Watsawa : 2023/02/17

Tehran (IQNA) Masu ziyarar  daga kasashe 80 na wannan shekara a taron Arbaeen na bana, tare da da gudanar da addu'o'in na bai daya a kan hanyar Najaf zuwa Karbala
Lambar Labari: 3487868    Ranar Watsawa : 2022/09/17

Tehran (IQNA) A ranar litinin 18 ga watan yuli ne ake gudanar da zagayowar ranar Allah Ghadir masoya sayyidina Amirul Muminin Ali (AS) suka yi wa alhazan Shah Najaf dadi ta hanyar yin cake mafi girma a duniya.
Lambar Labari: 3487564    Ranar Watsawa : 2022/07/19

Bangaren kasa da kasa, an kayata hubbaren Imam Ali (AS) domin murnar idin Ghadir.
Lambar Labari: 3483960    Ranar Watsawa : 2019/08/18

Bangaren kasa d akasa, a birnin Naja Ashraf da ke Iraki an gudana da tarukan idin Ghadir a hubbaren Imam ali (AS).
Lambar Labari: 3482938    Ranar Watsawa : 2018/08/30

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron ranar Gadir a kasar Albania.
Lambar Labari: 3482934    Ranar Watsawa : 2018/08/29

Bangaren kasa da kasa, miliyoyin musulmi suna gudanar da ziyara a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482527    Ranar Watsawa : 2018/03/31

Imam Ali (AS): "Ana Samun Aljanna Ne Ta Hanyar Aiki Ba Ta Hanyar Buri Ba." (Ghurar Al-Hikam Wa Durar Al-Kalim, Page 350, Hadith 4355)
Lambar Labari: 3482494    Ranar Watsawa : 2018/03/21

Bangaren kasa da kasa, daruruwan ‘yan kasashen ketare ne ke ci gaba da halartar wani shirin bayar da horo da aka bude a birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482444    Ranar Watsawa : 2018/03/02

Bangaren kasa da kasa, mata masu alaka da sadat suna gudanar da wata ganawa a ranar idin Ghadir a cibiyar cibiyar Imam Ali (AS) da k birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3481872    Ranar Watsawa : 2017/09/07

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar idin layya a yau a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481856    Ranar Watsawa : 2017/09/02

Lambar Labari: 3480548    Ranar Watsawa : 2016/06/25