IQNA

An Wanke Sheikh Ali Salman Daga Tuhumce-Tuhumcen Da Ake Yi Masa

Bangaen kasa da kasa, kotun kasar Bahrain ta tabbatar da cewa zargin da ake yi wa shugaban jma’iyar Wifaq a kasar Sheikh Ali Salman da Hasan Sultan Ali...

Majalisar Dokokin Ia’ila Ta Amince Da Dokar Hana Yada Ayyukan isan Falastinawa

Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin haramtacciyar kasar Isra’ila ta amince da doka haramta yada duk wani aikin kisa ko cin zarafin Falastinawa da...

Matakan Buga Kur’ani A Kasar Masar

Bangaren kasa da kasa, madaba’antu da daman a kasar Masar suna buga kur’ani bisa ruwayoyin kira’a daban-daban.

Majami’ar Ghana Ta Bukaci A Mika Tafiyar Da Makarantun Addini Ga Majami’u

Bangaren kasa da kasa, wata majami’ar mabiya addinin kirista a kasar Ghana ta bukaci a mika sha’anin tafiya da makarantun kiristoci ga majami’u.
Labarai Na Musamman
Kwamitin Tsaron MDD Zai Gudana Da Zama Kan Batun Yemen

Kwamitin Tsaron MDD Zai Gudana Da Zama Kan Batun Yemen

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar ad zama kan batun rikicin kasar Yemen.
18 Jun 2018, 23:57
Fitaccen Mai Koyar Da ‘Yan Maaranta Kur’ani A Masar Ya Rasu

Fitaccen Mai Koyar Da ‘Yan Maaranta Kur’ani A Masar Ya Rasu

Bangaren kasa da kasa, Mustafa Ragib wani fitacen mai koyar da yara karatun kur’ani n a lardin Kalyubiyya na Masar wanda ya rasu sakamakon bugun zuciya.
17 Jun 2018, 23:44
Yaki Ya Hana Aiwatar Da Wasu Al’adu A Lokacin Idi A Yemen

Yaki Ya Hana Aiwatar Da Wasu Al’adu A Lokacin Idi A Yemen

Bangaen kasa da kasa sakamakon yakin da aka kalafa a al’ummar kasar Yemen wasu daga cikin al’adunsu a  lokacin salla ba za su yiwu ba.
16 Jun 2018, 23:34
Gasar Kur’ani Ta Malaman Makarantun  Bahrain

Gasar Kur’ani Ta Malaman Makarantun  Bahrain

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta malaman makarantu a kasar Bahrain.
16 Jun 2018, 23:28
Makarancin Kur’ani Da Iran Ya Lashe Gasar Mafaza

Makarancin Kur’ani Da Iran Ya Lashe Gasar Mafaza

Bangaren kasa da kasa, dan kasar Iran ne ya lashe gasar mafaza ta tashar alkawsar ta talabijin da maki 84.
15 Jun 2018, 23:58
An Kawo Karshen Gasar Kur’ani Ta Iran A Uganda

An Kawo Karshen Gasar Kur’ani Ta Iran A Uganda

Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani da Iran ta shirya a kasar Uganda.
17 Jun 2018, 23:42
Wasu Mahara Sun Kai A Wani Masallaci A Afirka Ta Kudu

Wasu Mahara Sun Kai A Wani Masallaci A Afirka Ta Kudu

Bangaren kasa da kasa, Wasu mahara sun kai farmaki cikin wani Masallaci a shiyar kudu maso yammacin kasar Afrika ta Kudu, inda suka kashe mutane biyu.
14 Jun 2018, 23:57
MDD Ta Nuna Damuwa Matuka Dangane Da Hare-Haren Saudiyya Hodedah Yemen

MDD Ta Nuna Damuwa Matuka Dangane Da Hare-Haren Saudiyya Hodedah Yemen

Bangaren kasa da kasa, Majalisar Dinkin Duniya, ta ce tana ci gaba da tattaunawa domin kaucewa zubar da jini a birnin Hodeida na kasar Yemen, inda kawancen...
14 Jun 2018, 23:55
Rumbun Hotuna