iqna

IQNA

girka
IQNA - Kusan 6 cikin 10 na Girkawa sun yarda cewa suna da mummunan ra'ayi game da Musulmai. Malamai da dalibai sun ce za a iya canza wannan kiyayya ta hanyar ajujuwa ne kawai kuma ya kamata a fara yaki da wannan lamarin daga makarantun Girka.
Lambar Labari: 3490611    Ranar Watsawa : 2024/02/08

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan Girka sun daure mai bayar da fatawa na kasar kwanaki 80 a gidan kaso.
Lambar Labari: 3484230    Ranar Watsawa : 2019/11/07

Bangaren kasa da kasa, a yau Juma’a aka bude masallaci na farko a babban birnin Athen na kasar Girka
Lambar Labari: 3483719    Ranar Watsawa : 2019/06/07

Bangaren kasa da kasa, an bude masallaci mafi jimawa a kasar Girka a yankin Agurai da ke gefen birnin Athen fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481806    Ranar Watsawa : 2017/08/17

Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a watsa wani shiri dangane da ayyukan da jamhuriyar muslunci ta Iran take gudanarwa a bangaren kur'ani a kasar Afirka ta kudu a tashar Rasad.
Lambar Labari: 3481782    Ranar Watsawa : 2017/08/09

Bangaren kasa da kasa, wani sakamakin bincik ya nuni da cewa akwai wasu kasashe daga cikin kasashen turai wadanda fahimtar ta dara ta sauran a kan musulmi.
Lambar Labari: 3481566    Ranar Watsawa : 2017/05/30

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Buzusaki da hadin gwaiwa da cibiyar matasa a Girka za su gudanar da taro kan kyamar musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3480789    Ranar Watsawa : 2016/09/17