iqna

IQNA

manzon allah
Fitattun Mutane A cikin Kur’ani  (9)
A tsawon rayuwar bil'adama, Allah ya saukar da azaba da azaba iri-iri ga bayin zunubi. Na farkonsu shi ne guguwa da ambaliya da suka faru a zamanin Annabi Nuhu (AS), inda mutanen da ba su yi imani da shiriyar Manzon Allah ba suka halaka.
Lambar Labari: 3487883    Ranar Watsawa : 2022/09/19

A tattaunawarsa da Iqna, an bayyana cewa;
Tehran (IQNA) Shugabar jami'ar Zahra ta kasar Iraki Zainab Al-Molla Al-Sultani, yayin da take ishara da irin girman yunkurin Imam Hussaini (a.s) ta ce: Imam Husaini (a.s) na dukkanin musulmi ne da ma na dukkanin talikai da bil'adama. kuma yunkurinsa wata alama ce ta juyin juya hali, daidai da zalunci, alheri kuma ga mummuna.
Lambar Labari: 3487874    Ranar Watsawa : 2022/09/18

Wasu ibadu suna da matsayi na musamman a tsakanin addinan Allah. A Musulunci, addu’a tana da matsayi na musamman a tsakanin sauran ayyukan ibada.
Lambar Labari: 3487819    Ranar Watsawa : 2022/09/07

Me Kur’ani Ke Cewa  (18)
A lokacin da wata aya daga Surar A’araf ta sauka ga Annabi, wadda take magana akan halifancin Haruna a maimakon Musa, Annabi ya gabatar da magajin halifancinsa a wata shahararriyar magana, wadda aka maimaita a majiyoyin hadisi na dukkanin kungiyoyin Musulunci.
Lambar Labari: 3487522    Ranar Watsawa : 2022/07/08

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Indiya wadda a kwanakin baya ta fuskanci zanga-zangar musulmi domin yin tir da Allawadai da cin mutuncin da wasu jami'an kasar suka yi ga haramin manzon Allah (SAW), ta kama wani jigo a cikin jam'iyya mai mulki a arewacin kasar bisa zargin yin kalaman kin jinni ga musulmi da addinin musulunci.
Lambar Labari: 3487394    Ranar Watsawa : 2022/06/08

Me Kur'ani Ke Cewa (6)
Mutum yana kiran allahnsa a lokutan wahala na rayuwa, amma wani lokacin kamar ba a amsa muryarsa. A irin wannan yanayi, ya kamata mu sake yin la’akari da yadda Allah yake karantawa ko kuma mu yi shakkar ikon kunnen da bai ji amsar ba?
Lambar Labari: 3487387    Ranar Watsawa : 2022/06/06

Manzon Allah (SAW) Ya Ce: Neman ilimi wajibi ne akan kowane musulmi. Allah yana son masu neman ilimi. Usul Al-kafi, mujalladi 1, shafi na 30
Lambar Labari: 3487332    Ranar Watsawa : 2022/05/28

Tehran (IQNA) Mashawarcin Al'adu na Iran a Delhi ya gabatar da ayyuka da dama na addini da Musulunci a wajen baje kolin littafai na duniya na Calcutta a Indiya.
Lambar Labari: 3487043    Ranar Watsawa : 2022/03/12

Tehran (IQNA) Dimbin masu ziyara a dakin Allah mai alfarma da ke Makka da masallacin Annabi da ke Madina ne suka gudanar da sallar rokon ruwan sama.
Lambar Labari: 3486683    Ranar Watsawa : 2021/12/14

Tehran (IQNA) masallacin Qubbatu Sakhrah da ke cikin harabar masallacin Quds ya zama wurin koyar da mata karatu kur'ani
Lambar Labari: 3486389    Ranar Watsawa : 2021/10/05

Tehran (IQNA) masu ziyarar arba'in suna kan hanyarsu zuwa birnin Karbala daga birnin Najaf
Lambar Labari: 3486341    Ranar Watsawa : 2021/09/22

Tehran (IQNA) jami'an 'yan sanda na masarautar Saudiyya sun kai farmaki a kan masu tarukan juyayin dararen Muharram a yankin Qatif.
Lambar Labari: 3486194    Ranar Watsawa : 2021/08/12

Tehran (IQNA) babban masallacin kasar Aljeriya shi ne masallaci mafi girma a dukkanin nahiyar Afirka da ke daukar masallata dubu 120 a cikinsa.
Lambar Labari: 3485972    Ranar Watsawa : 2021/06/01

Tehran (IQNA) daren samun biyan bukatu da aka fi sani da lailatul Ragha'ib yana daga cikin muhimman dare a watanni masu alfarma.
Lambar Labari: 3485664    Ranar Watsawa : 2021/02/18

Tehran (IQNA) dakin ajiye kayan tarihi na addinin musulunci da ke Madina na kara samun bunkasa.
Lambar Labari: 3485633    Ranar Watsawa : 2021/02/09

Tehran (IQNA) musulmi a sassa daban-daban na duniya sun gudanar da gangami a ko’ina a cikin fadin duniya a cikin ‘yan kwanakin da suka gabata, domin nuna rashin amincewa da cin zarafi da kuma batunci ga manzon Allah (SAW) da kuma goyon bayan da shugaban Faransa Macron ya nuna kan batuncin.
Lambar Labari: 3485342    Ranar Watsawa : 2020/11/07

Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon taya murnar maulidin manzon Allah (SAW) ga shugabannin kasashen msuulmi na duniya.
Lambar Labari: 3485328    Ranar Watsawa : 2020/11/02

Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta yi Allah wadai da sake buga zanen batanci ga Manzon Allah (s.a.w.a) da aka yi a ƙasar Faransa.
Lambar Labari: 3485312    Ranar Watsawa : 2020/10/27

Tehran (IQNA) ma’aiktar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadan kasar Faransa da ke Tehran, domin mika masa sako na bacin rai dangane da cin zarafin manzon Allah (SAW) a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485309    Ranar Watsawa : 2020/10/27

Tehran (IQNA) sakamakon cin zarafin manzon Allah (SAW) Macron na ci gaba da shan martani.
Lambar Labari: 3485306    Ranar Watsawa : 2020/10/26