iqna

IQNA

moscow
Moscow (IQNA) Gwamnatin Duma ta kasar Rasha ta amince da kudirin doka kan tsarin shari'a na bankin Musulunci don aiwatar da shari'a a wasu yankuna na kasar.
Lambar Labari: 3489508    Ranar Watsawa : 2023/07/20

Tehran (IQNA) Tawagar kungiyar Hamas karkashin jagorancin Isma’il Haniyya ta gana da jakadan kasar Iran a birnin Moscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3484592    Ranar Watsawa : 2020/03/06

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan tunawa da cikar shekaru talatin da rasuwar Imam Khomenei a Moscow.
Lambar Labari: 3483710    Ranar Watsawa : 2019/06/04

Bangaren kasa da kasa, a daren yau ne ake gudanar da taron arbaeen na Imam Hussain (AS) a birnin Moscow fadar mulkin kasar Rasha.
Lambar Labari: 3483079    Ranar Watsawa : 2018/10/29

Bangaren kasa da kasa, kasar Iran ta dauki nauyin shiryawa musulmin kasar Rasha wani buda baki a birnin Moscow fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3482745    Ranar Watsawa : 2018/06/10

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan yunawa da zahagoyar lokacin haihuwar Imam Mahdi a birnin oscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3482632    Ranar Watsawa : 2018/05/04

Lambar Labari: 3383101    Ranar Watsawa : 2015/10/08

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki a birnin Mosco na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3361732    Ranar Watsawa : 2015/09/12