Halima Aden 'yar asalin kasar Somalia ce da ke zaune a kasar Amurka, wadda take tallar suturar hijabin musulunci , wadda tun daga bazarar 2018 ta zama jakadiyar Hukumar UNICEF.
Lambar Labari: 3483202 Ranar Watsawa : 2018/12/10
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da baje kolin hijabin musulunci dinkin kasar Iran a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482537 Ranar Watsawa : 2018/04/03