An gudanar da aikin kayawata hubbaren Imam Amirul muminin Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki da furanni a shirin zagayowar ranar Ghadir.
Wannan aiki dai an gudanar da shi ne cikin kwararan matakai na kiwon lafiyawa, sakamkon matsalar da ake ciki ta yaduwar cutar corona.
Za a iya kallon wasu daga cikin wadannan hotuna a nan: