An gina masallacin ne a karni na 14 bayan da sojojin daular Usmaniyya suka mamaye birnin. Ba a cika shekara dari ba, aka rushe tsohon ginin, aka gina sabon masallaci a wurinsa.
An san wannan a matsayin ginin Ottoman mafi tsufa a yankin Balkan. Salon gine-ginen Byzantine da tsohowar Bulgaria sun yi tasiri a cikin gine-ginensa.