IQNA

An Girmama Ayatollah Mohaqqiq A Kamnin Dillancin Labaran IQNA

22:09 - December 16, 2018
Lambar Labari: 3483221
Bangaren kasa da kasa, an girmama bababn malamin addini Ayatollah Sayyid Mostafa Mohaqqiq Damad A kamafanin dillancin labaran IQNA.

Kamfanin dillancin labaran iqna, a yau ne aka gudanar da taron kaddamar da littafin tafsir Shams, inda aka karrama bababn malamin addini Ayatollah Sayyid Mostafa Mohaqqiq Damad A babban ginin kamafanin dillancin labaran IQNA, tare da Hojjatol Islam Mostafa Burujardi marubucin littafin tafsirin, a ranar tunawa dahaihuwar Imam Hassan Askari (AS).

A wannan taro manyan mutane sun samu halarta, da suka hada da manyan malamai, da ‘yan siyasa da manyan jami’an gwamnatin jamhuriyar musulunci daga sassa na kasar.

Wannan tafsirin kur’ani mai suna tafsirin Shams, yana cikin mujalladi 10 ne, kuma rubutunsa da tantance shi ya dauki tsawon shekaru 11 a jere.

3772813

 

 

 

 

 

captcha